Hausa Cinema icon

Hausa Cinema

1.0 for Android
5.0 | 5,000+ Installs | Reviews

AppME Technology

Description of Hausa Cinema

Mallaki manhajar kallon fina-finan Hausa da wakoki a kyauta.

What's New with Hausa Cinema 1.0

Manhajar kallon fina-finan Hausa

Information

  • Category:
    Entertainment
  • Latest Version:
    1.0
  • Updated:
    2020-08-18
  • File size:
    4.9MB
  • Requirements:
    Android 4.1 or later
  • Developer:
    AppME Technology
  • ID:
    com.newandromo.dev6951.app868051
Reviews
  • avatar
    Muna godewa application dinnan mai suna Hausa films cinema. Saboda akwai Hausa films achiki masu yawa Har yafi wani application mai suna Algaita movie box yawan finafinai don haka Hausa da Hausawa wannan nakune. Zaku sami Sabbin finafinan Hausa. Wannan app ta kasanche Basarakiya kuma sarauniya. Kazalika nima ina jin dadin wasu apps da ake lasaftawa kamar su Algaita movie box, tsakar gida, Arewa24 on demand, BBC Hausa Labarai, legit Hausa Labarai, Hausa film TV, kannywood Hausa films, Hausanovel
    2020-08-27 10:13
  • avatar
    Masha Allah da ganin wannan manhajar na rude. Maganar gaskiya banyi tsammani zan samu fina-finan Hausa Masu Yawa a guri daya kuma a kyauta ba sai yazu. Kai na jinjinawa hausa film cinema gaskiya. Up kannywood and All Hausa films actors. I wish to thanks some apps as well. Tsakar gida, basarakiya TV, sarauniya tv, kannywood TV, Hausa films tv, Algaita movie box, Algaita dubstudio. Hausa comedy, Kainuwa24, hausa fassara, fina-finan fassara, Indian Hausa films, BBC Hausa Labarai, legit Hausa.
    2020-08-26 11:11
  • avatar
    Kai. Wannan abu yayi Allah ya kara basira. Al,ummar Hausa Tachi gaba wallahi. Mungodewa wannan application. Wato Hausa cinema sakamakon kokarin da kukai na taimakawa Hausa da hausawan da basa gida Nigeria suma suke kallon fina-finan Hausa a kyauta ta Wannan application. Sannan applications na Hausa wannan ya shiga sahun apps da nake jinjina musu kamar irinsu fina-finan fassara, Mdent TV, Hausa films, tsakar gida, bakoritv, algaita dubstudio, algaita movie box Indian Hausa, da duk apps din hausa
    2020-08-23 04:51
  • avatar
    I like this application in the same way i like hausa applications such as Fina-finan fassara, Arewa24 on demand, Algaita movie box, tsakar gida, Hausa film Tv and many more. In fact I love this Hausa cinema. Thas has All fina-finan Hausa.
    2020-08-21 03:22
  • avatar
    Jinjina muke yiwa wannan application Mai suna Hausa cinema. Duba da yadda yake dauke da fina-finai na Hausa. Dan haka muna godiya Hausa film cinema. I like it as like apps like Algaita dubstudio, basarakiya, Arewa24 on demand, Sarauniya tv, Kainuwa24, mdent TV, fina-finan fassara.
    2020-08-20 07:17
  • avatar
    Nafi kowa jin dadin Wannan app saboda kasanchewa ba a gida Nigeria ba ze kasance me debemin kewa sosai saboda ina son kallon fina-finan Hausa matuka saboda ina son yarena na Hausa. Sannan nima Anso na godewa apps din kasar Hausa Kama su: Arewa24 on demand, Mdent TV, Algaita dubstudio, Algaita movie box, aftop, basarakiya TV, zinariya, fina-finan fassara da dai sauran su. Muna godiya ga Hausa cinema. Hausa on top.
    2020-08-19 10:42