Ahkamul Jana'iz Part 1-Sheikh Jafar icon

Ahkamul Jana'iz Part 1-Sheikh Jafar

1.2 for Android
4.8 | 10,000+ 설치 수

ZaidHBB

설명 Ahkamul Jana'iz Part 1-Sheikh Jafar

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "Ahkamul Jana'iz Part 1-Sheikh Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Ahkamul Jana'iz.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na biyu ne, ku yi search ZaidHBB a store ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na biyu da na ukun wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

새로운 기능 Ahkamul Jana'iz Part 1-Sheikh Jafar 1.2

*Bug Fixed

정보

  • 범주:
    음악/오디오
  • 현재 버전:
    1.2
  • 업데이트 날짜:
    2020-07-30
  • 크기:
    73.6MB
  • 필요한 Android 버전:
    Android 4 or later
  • 개발자:
    ZaidHBB
  • ID:
    com.andromo.dev492494.app745536
  • Available on: