Ahmad Sulaiman Offline Part 2

4.7 (58)

Music & Audio | 56.4MB

Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "Ahmad Sulaiman Offline Part 2" na kunshe dakaratun Al Qur'ani mai girma daga bakin Sheikh Ahmad Sulaiman Kano Nigeria.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.
Application din munyi shi kashi biyu, wato part 1 da part 2. sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB a store ba, shiyasa muaka raba shi
biyu. ku shiga cikin app din don sauko daya app din.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Show More Less

What's New Ahmad Sulaiman Offline Part 2

*Bug Fixed

Information

Updated:

Version: 1.1

Requires: Android 4.1 or later

Rate

Reviews

Share by

You May Also Like