Algaita TV Plus

3 (9)

Entertainment | 4.6MB

Description

This is a movie streaming App, solely for watching movies dubbed into Hausa language by Algaita Dub-Studio. The movies are categorized into various groups depending on geographical origins/Movie industry. There is also a store for purchasing exclusive movies and other merchandise.
Wannan manhaja tana kunshe da fina-finan kallo kyauta, daga cikin fassararrun fina-finan kamfanin Algaita Dub-Studio. Manhajar ta kunshi sassa daban daban dangane da rabe raben fina-finai ta fannin masana'anta da kuma yaren fim din na asali. Hakazalika, a ciki akwai shagon da za a iya sayan fassararun fina-finai na musamman da kuma sauran abubuwa.

Show More Less

What's New Algaita TV Plus

Sambada kallo a kyauta da manhajar Algaita TV Plus (c) Algaita Dub-Studio 2018 Powered by Hausa App Creator

Information

Updated:

Version: 1.0

Requires: Android 4.1 or later

Rate

Share by

You May Also Like