Hausa Novels
4
Education | 7.7MB
Za Ku samu ingantattun Hausa Novels marasa adadi, kullum muke daura sabon littafi ko ci-gaba, za ka ga lambobin littafan na karuwa ba tare da ka yi updating application dinka ba.
Ku tayamu wajen sharing wannan application din ga sauran al'umma a WhatsApp da facebooks.
Mun gode.
Masuburbuda litattafan Hausa, kullum muke daura sababbin littafai, za ka gansu da lambobinsu ba tare da ka yi updating application din ba.