Kitab Tauhid 3-Sheikh Jafar

4.8 (20)

Music & Audio | 73.0MB

Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wanna application mai suna "Kitab Tauhid 3-Sheikh Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Kitab Tauhid.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na Uku ne, ku yi search ZaidHBB a store ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na Biyu da na Dayan wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Show More Less

What's New Kitab Tauhid 3 -Sheikh Jafar

Enjoy the first release.

Information

Updated:

Version: 1.3

Requires: Android 4.1 or later

Rate

Reviews

Share by

You May Also Like