Kacici Kacici - Kalmomin Hausa

4.1 (31)

Word | 13.7MB

Description

Wanna "game" ne da muka ginashi domin Hausawa da me fahimtar harshen Hausa ko kuma koyon Hausa. "Game" din Kacici Kacicin kalmomin Hausa domin nishadi da debe kewa, zai taimaka wajen wasa qwaqwalwa sosai.
Yadda ake bugawa?
Ba wahala, kawai za'a hada harufa ne domin su tayar da kalma guda daya ko sunan mutum ko wani abu.

Show More Less

What's New Kacici Kacici - Kalmomin Hausa

Mun cire kalmomi mara amfani
Mun kara sabbin Levels
Mun gyara matsaloli da yawa

Information

Updated:

Version: 1.10.9z

Requires: Android 4.2 or later

Rate

Reviews

Share by

You May Also Like