KARIN MAGANA A HAUSA icon

KARIN MAGANA A HAUSA

1.0 for Android
4.7 | 10,000+ Installs | Reviews

SLJ7000

Description of KARIN MAGANA A HAUSA

KARIN MAGANAR HAUSA
Karin magana a Hausance zance ne na azanci wanda akasari yake bayar da ma'ana daban da furuncin zance na fatar baka.
Ko wane jinsi na Hausawa na amfani da karin magana a cikin zance na yau da kullum amman an fi samun yawan karin magana a wurin wadan nan jinsi na Hausawa.
(1)Yan Daudu,
(2)Mata,
(3)Maroka,
(4)Mawaka,
(5)Mahauta,
(6}Yan wasan kwaikwayo,
(7)Rubutun Zube,
(8)Tatsuniya

Information

  • Category:
    Education
  • Latest Version:
    1.0
  • Updated:
    2018-11-16
  • File size:
    3.2MB
  • Requirements:
    Android 4.1 or later
  • Developer:
    SLJ7000
  • ID:
    com.andromo.dev735222.app837654
  • Available on:
Reviews
  • avatar
    Nice one
    2020-09-10 11:48
  • avatar
    Yayi kyau sosai
    2020-07-19 05:38
  • avatar
    Yafi kyau
    2020-03-25 12:30
  • avatar
    Matsala daya ba, a iya turashi a text massage
    2019-10-30 08:05
  • avatar
    yayi dai dai kyau
    2019-07-28 10:45
  • avatar
    abu yayi kyu sosao
    2019-05-16 03:37