Nura M Inuwa Mai Zamani
الموسيقى والصوت | 6.0MB
wannan manhaja ce da zata baka damar sauke wakokin Nura m Inuwa na cikin kundin Sa Mai zamani.
Amma idan kana bukata zaka iya cigaba da binkita sauran wakokin idan ka shiga shafin yanar gizon da ke jikin Manhajar.
wannan Manhaja bawai tana dauke Da Ai nahin kundin wakokin bane, kawai dai zata saukaka maka shan wuyar saukewa kokuma neman wakokin a yanar gizo.
Wannan Manhaja Ceda ke dauke Da mashigar Bangaren wakokin Nura m Inuwa Na cikin kundin mai Zamani.
anyi wannan manhaja ne don saukakawa maziyarta shafin yanar gizo wahalar neman wakokin mawakin.
wannan manhaja tana dauke da mashigar Kafar sadarwa ta madanin Hoto mai motsi wato {youtube} ta mawakin.
تحديث: 2019-03-20
الإصدار: 9.2
نظام الأندرويد المتوافق: Android 4.0.3 or later