Tafsirin Al Baqarah (174- 274)

3 (10)

Musik & Audio | 46.5MB

Deskripsi

Saurari karatun Tafsiri na Malam Jafar Mahmud Adam.
Wannan bersinar kashi na biyu cikin Aplikasi din suratul Baqarah. Idan baka da na farkon duba Cikin Play Store Zaka sameshi di shaa Allahu.
Da yardar Allah Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Lengkap Tafsir zai samo shigowa Wannan toko Surah oleh Surah.
Yi kokarin meka wadannan Apps ta whatsapp, WeChat, Facebook da Dukkan kafafen Yada sakonni Domin sauran 'yanuwa musulmi su sami.
Allah ya karba mana Wannan aiki ya kuma bamu ikon yin amfani da darussan dake cikin alkurani amiin.
Danuwa da yayi kokarin Kawo Wannan Tafsir cikin Wannan toko na Neman adduar ku kan Allah ya kara shiryardashi ya kuma shiryi Dukkan musulmi Sannan Allah ya saka masa da Mafi kyawun alkhairi wajen yin kokarin Wannan aiki.
Idan kana ko kina da wata shawara ko tsokaci permainan da wadannan Apps da mukeyi untuk zaka iya aiko da sakonka Yain amfani da email pengembang din.
Idan Allah yasa kana da CD-055 WEB LENGKAP Tafsir Na Mallam jafar daga 056 zuwa 066..don Allah ka aiko mana shi ta din email pengembang Domin muna bukata wajen cigaban Wannan aiki.
Allah ya kara taimakon musulunci da musumai amiin.
Daga karshe Allah ya gafartawa Malam ya kuma saka masa da Gidan Aljannah Ameen.

Show More Less

Informasi

Perbarui:

Versi: 1.0

Butuh: Android 2.3.3 or later

Rating

BAGIKAN

Kamu juga suka