ikon Wakokin Shata Mp3

Wakokin Shata Mp3

1.2 for Android
4.3 | 50,000+ Instal

ZaidHBB

Penjabaran dari 9apps Wakokin Shata Mp3

Some India application are update now! 20,000+ users downloaded Wakokin Shata Mp3 latest version on 9Apps for free every week! Although you probably won't notice it at first. This hot app was released on 2017-11-06. You can enjoy the most completed function of this app.
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata. Wannan aplikasi anyi shi ne don jin dadin ku tara da fadawa yaduwar harshen Hausa sebuah Duniya. Wakokin da Ke cikin Wannan Manhaja matahari hada da:
* Abba Siri Siri
* ABU Zaria
* Lafiya Mamman Mai Daura
* Malam Babba Na Kofar Gabas
* Zaki Sarkin Hadejia Maje
* Umaru Dan Danduna Na Gwandu
* Sani Audi
* Gagarabadau
* Lafiya Zaki
* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)
* Sarkin Zazzau Shehu
* Bakandamiya
Idan kunji dadin Wannan aplikasi din kada ku manta ku rubuta "ulasan" sannana kuyi "rating" din din aplikasi, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar Wannan aplikasi din anan bermain toko.
Ku duba kundin Apps dina anan PlayStore don samun wasu aplikasi din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB toko sai pencarian kuyi don ganin kundin.
                                Wanene Mamman Shata?
Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a demi yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa Birnin Kano. Lokacin da ya Rasu sebuah birneshi sebuah Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san Yawan su ba dan shi kan sa sebuah tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma sebuah shekarun baya sebuah sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu Hudu. Yanada da Abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da alias bida yayi hakan batareda inda-inda ba.
Sebuah tambayi Marigayi Dr. Mamman Shata cewar ina sebuah ya soma waka sai ya kada baki ya ce “A nan Musawa inda alias haife ni nan na soma waka kuma duk inda na je yawo ke da Wakata Suka Ganni“
Ko wane dalili ya sa Dr. Mamman Shata ya soma Waka sebuah rayuwarsa, ga dai Amsar da ya Bayar “dalili bersinar kiriniya ta yarinta kurum, bawai don gadon uwa ko uba ba, Domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko Anini, di ma sebuah samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan na mai da waka sana'a na fara Amsar kudi “
Shin waya sawa Dr. Mamman Shata wannan suna nasa WATO Shata
“Wanda ya sa Mini Wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, bersinar ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda ya haife ni“
Da alias tambayi Dr. cewar Wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi sebuah duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa kamar haka “Untuk Wannan wani abune mawuya ci sebuah wurina kuma Kowa yace zai iya ganewa karya Yake yi tunda shi shatan bai ganeba “
Bisa al'ada ga Yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa Kansu da Kansu Kirari sebuah cikinta Wadda alias fi sani da suna Bakandamiya. Untuk shima Marigayi Dr. Mamman Shata bai yi kasa sebuah guiwa ba wajen yi wa Kamsa irin Wannan waka.
Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin bersinar cewar yana iya kirkirar waka sebuah duk lokacin da yaga dama ko kuma alias bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Canada Centre da lokacin ya kai Ziyara kasar Amurka.
Bisa al'adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, untuk Amma sebuah wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, Misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-Malumfashi Habu Dan-mama, wanda masu fashin Bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da alias tambayi Dr. cewar shin ko Wannan bayani na masu fashin Bakin wakoki haka Yake sai ya ce “Untuk Wannan zance ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira matahari san abinda na ce“

Memperbarui Wakokin Shata Mp3 1.2

Enjoy the first release.

Informasi

  • Kategori:
    Musik & Audio
  • Versi Terbaru:
    1.2
  • Perbarui:
    2020-07-16
  • Ukuran File:
    47.0MB
  • Persyaratan:
    Android 4.1 or later
  • Diupdate:
    ZaidHBB
  • ID:
    com.andromo.dev492494.app688110
  • Available on:
  • Wakokin Shata Mp3
    Wakokin Shata Mp3 1.0
    45.8MB
    2020-07-16
    APK
    Picture