Labaran Kwallo a Hausa

3 (7)

뉴스/잡지 | 4.9MB

기술

wannan sabuwar manhaja tamu mai suna "labaran kwallon kafa" wata manhaja ce da muka kir-kireta domin al'ummarmu ma'abota son kallon kwallon kafa, muka hada wannan manhaja domin tattara muku labaran kwallon kafa da yake wakana a fadin duniya da irin wainar da ake toyawa a duniyar kwallon kafan, kuma duk a xikin yaren mu na Hausa don wayanda basa jin turanci ko nace don masu son Karanta labaran wasan kwallon kafa cikin Hausa.
Kuma wannan manhaja dauke take da labarun kwallon kafa daga manyan kafafun sada labarai na hausa na duniya, kamar irin su: BBCHausa, VOA Hausa, Leadership Hausa, rfi Hausa, Legit Hausa da dai sauransu duk a cikin wannan manhaja tamu.
wannan manhaja tana dauke da mahimman abubuwa akan kwallon kafa kamar haka:
* wasan kwallon kafa 2019
* wasan kwallon kafa na yau
* wasan kwallon kafa na duniya
* labarin wasan kwallon kafa na yau
* labarin wasan kwallon kafa
* yan wasan kwallon kafa musulmai
* yan wasan kwallon kafa
* labarin wasan kwallon kafa 2018
* labaran wasan kwallon kafa 2019
* labaran wasan kwallon kafa bbc hausa
* bbc wasan kwallon kafa
* wasan kwallon kafa.com
* cinikin yan wasan kwallon kafa 2018
* labaran cinikin yan wasan kwallon kafa 2019
* Laliga
* labaran wasan kwallon kafa na duniya
* http //labaran wasan kwallon kafa
* champion league
* bbc hausa labarin wasan kwallon kafa
* rfi labaran kwallon kafa
* labaran cinikin yan wasan kwallon kafa
* sayan yan wasan kwallon kafa
* premier league
* www.wasan kwallon kafa.com
* leadership labaran kwallon kafa
* www.labarin wasan kwallon kafa
* labaran FIFA
* labaran yan wasan kwallon kafa
da dai sauransu......
kuma kada ku manta kuyi rate na wannan sabuwar manhaja mai suna labaran kwallon kafa, domin hakan ne yake bamu kwarin gwiwa wajen yi muku sabbin manhajoji maka mantan ko fiye da wannan a koda yaushe.

Show More Less

새로운 소식 Labaran Kwallon Kafa

Labaran kwallon kafa daga Manyan kafofin labarai da Hausa.

정보

업데이트 날짜:

현재 버전: 1.0

필요한 Android 버전: Android 4.1 or later

Rate

Share by

당신은 또한 좋아할 수 있습니다