Ranar Aure Na-M Inuwa

3 (5)

음악/오디오 | 62.9MB

기술

Wannan Manhaja ta Kunshi wakokin cikin Kundin Ranar Aure Na da wasu zababbu kuma fitattun wakokin M Inuwa. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
>Gaba Daya Album na Ranar Aure Na
>So
>Soyayyar Facebook
>Ahlul Kitab
>Mijin Biza
>Nas
>Sirri Ne
>Ummi
>Zama da Masoyi
>Zurfin Ciki
>Abba Na with Asnanic
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Show More Less

새로운 소식 Ranar Aure Na-M Inuwa

Enjoy the first release.

정보

업데이트 날짜:

현재 버전: 1.0

필요한 Android 버전: Android 4.0 or later

Rate

Share by

당신은 또한 좋아할 수 있습니다