Sheikh Kabiru Gombe 2017
4.6
음악/오디오 | 67.0MB
Wannan application din yana aiki ba atre da internet ba
offline ne
akwai waazozin da ya gudanar a garuruwa daban daban a kasar Nigeria
idan kayi downloadin kaima karka manta da yan uwa da abokanan arziki
Allah ya taimaki musulunci da musulmai baki daya
Allah ya kara daukaka Sunnah