Wakokin Sadi Sidi Sharifai

4.05 (36)

음악/오디오 | 53.7MB

기술

Wannan Application ya na dauke da wasu zababbun wakokin fasihin mawakin nan wato Sadi Sidi Sharifai. Wakokin da ke ciiki sun hada da;
Tsimayi
Aliya
Akala
Bankwana
Ga zamani
Saka
Ruhina
Wa zan bi
Hasafin Kauna
Ni'ima......da dai sauran su
Hakika za ku nishadantu da wadannan dadadan wakoki....a yi sauraro lafiya.

Show More Less

새로운 소식 Wakokin Sadi Sidi Sharifai

Wakokin Sadi Sidi Sharifai

정보

업데이트 날짜:

현재 버전: 2.0

필요한 Android 버전: Android 4.1 or later

Rate

Share by

당신은 또한 좋아할 수 있습니다