Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 icon

Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3

1.4 for Android
4.5 | 10,000+ 설치 수

ZaidHBB

설명 Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Wannan application mai suna Hikimomin Zaman Aure-Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Hikimomin na zaman aure da na zaman tare. Ku sauko da wannan app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

새로운 기능 Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 1.4

*Bug Fixed

정보

  • 범주:
    음악/오디오
  • 현재 버전:
    1.4
  • 업데이트 날짜:
    2020-07-14
  • 크기:
    19.2MB
  • 필요한 Android 버전:
    Android 4.1 or later
  • 개발자:
    ZaidHBB
  • ID:
    com.andromo.dev492494.app655395
  • Available on: