Wakokin Ali Makaho Mp3

4.6 (97)

Müzik ve Ses | 41.6MB

Açıklama

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Ali Makaho. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
*Allah Mai Iko
*Dara Duniya
*Dauda dan Yawa
*Gudaliya
*Jihar Jigawa
*Kamfanin Madara
*Hira da Yahuza Civilian
*Rabo a Duniya
*Yar Fulani
*Uwar Dan Indo
*Abokan Gaba
*Ango da Amarya da sauran su.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Show More Less

Ne var ne yok Wakokin Ali Makaho Mp3

*Bug Fixed

Bilgi

Güncellendi:

Mevcut Sürüm: 1.1

Gereken Android sürümü: Android 4.1 or later

Rate

Share by

Şunlar da hoşunuza gidebilir